Tehran (IQNA) ofishin Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bude wani shiri na karatun kur’ani ga dukkanin wadanda suka rasa rayukansu wajen kare Quds.
Lambar Labari: 3485817 Ranar Watsawa : 2021/04/17
Tehran (IQNA) an bude masallatan kasar Tunisia domin ci gaba da gudanar da salla bayan rufe su na tsawon watanni uku.
Lambar Labari: 3484865 Ranar Watsawa : 2020/06/05
Tehran (IQNA) kididdiga ta nuna cewa Amurka ce kan gaba a halin yanzu wajen yawan wadanda suka kam da cutar corona.
Lambar Labari: 3484664 Ranar Watsawa : 2020/03/27
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Najeriya sun yi amfani da karfi domin tarwatsa masu tarukan ashura.
Lambar Labari: 3484038 Ranar Watsawa : 2019/09/10